Posts

Showing posts from February, 2025

Bidiyon yadda soja boy yake tonawa naziru asiri

Image
  Bayan bullar wani bidiyo na live da sarkin waka da mawaki soja boy suka gabatar inda naziru sarkin waka yake bawa Sojaboy shawarar da ya daina yin wakokin yada badala saboda hakan ba al'adar mallam bahaushe bane, kuma ya kara da yi mishi misali akan wata wakar da yayi wanda har daya daga cikin mawakan kudu sun nemi da suyi collaboration da shi amma yaki saboda al adar su daban a wakar za'a iya saka mata da shigar da basu dace ba wannan kuma zai jawo cece-kuce da kuma zubar kima inda daga karshe naziru sarkin waka ya hada mawakin da Allah kuma ya rokeshi akan  ya daina yin irin wakokin nan ko dan ya samu rahamar ubangiji ranar gobe kiyama, sai dai kash wannan live din da sukayi ya jawo cece-kuce inda mawaki cdeeq tsohon manajan deezel  tareda soja boy suka futo ya caccaki naziru sarkin waka harda cin mutunci da kiranshi makaryaci kamar yadda zaku gani a bidiyo nan 👉  Bayan cdeeq ya gama nashi bayanan shine shima mawaki soja boy yayi comment a kasan bidyon nashi ind...

Bidiyon lalacewar Acy Barde Kannywood

Image
  Jarumar dai ta kasance daya daga cikin tsoffin jarumar kannywood wanda a yanzu harkar batayi dasu hakan yasa ta koma dandalin tiktok da gudanar da harkokin ta, sai dai kash komawarta tiktok din ba alkairi bane saboda babu abunda take yadawa sai abubuwan da basu dace ba,, kusan kaso 80 na abubuwan da take yadawa bai dace da musulmin kwarai ba, yau ta yada wani bidiyo inda wata mai suna sawda ta caccake ta kalli cikakken bidiyon anan  Wannan shine comments din mutane akan bidiyon

Bidiyon jaruma maryam gwambe

Image
  Bayyanar bidiyon jarumar ya jawo cece-kuce da tsinuwa wasu ma har da kalaman da basu dace ba musamman mabiyanta na tiktok, wannan bidiyon data wallafa shi ya sa dayawa da ga cikin mabinya masu ganin kimarta sun dawo tsine mata ga bidiyon nan anan 👉

Sabon bidiyon shedanci na Mr 442

Image
  Mr 442 ya dawo da zafin shi tun bayan hadewar shi da producer shi Ola of kano, hakan ya jawo karuwar yaduwar badala da kuma shedanci da sukeyi, inda yanzu haka suka saki sabbin waqoqi aciki akwai wata wakar da suke cewa jigili jigili Wannan wakar Zallar kalaman batsa ne, kamar dai wayanda yayi a baya tareda safara'u inda as, wannan lamarin ya jawo cece-kuce inda akai tayin Allah wadai da sake hadewar su ga cikakken bidiyon 👉

Bidiyon yadda aka tonawa hadiza gabon asiri

Image
  Wata shararriyar yar tiktok ta fasa kwai inda ta bayyanawa duniya cewa tun farkon fari jaruma hadiza gabon surgery tayi wanda zai dame mata ciki sannan ya kara mata fadin kunkumi da mazaunai hallau ya ciko mata da mama, kuma ta kara da cewa akwai wanda ya bata kudi dan tayi wannan aikin dan yanason ya ganta a haka, momy ta kara da cewa likitan da yayi mata aiki munafuki ne bai fada mata gaskiya ba dashi da wanda ya bada kudin aikin basa kaunarta saboda zasu iya kasheta domin kowa yasan illar surgery, momy tace ai bai kamata yanzu ta dawo tana nadama ba saboda tun farko wa ya aiketa da sauran bayanai da tayi a wannan bidiyon 👉

Bidiyon yadda jarumi sinana yake zagin yan kannywood

Image
  Jarumin ya bayyana takaicin shi akan yadda nuna wariya da kuma halin munafurci a masana’antar kamar yadda yake magana acikin bidiyon nan 👉 jarumin ya zargi wasu daga cikin furodusoshi, jarumai wanda ya kirasu da shafaffu da mai suke zagayawa suna karbo kudade suna rabawa su ya su wanda ya zagi kowa a cikin su kuma ya tona asirin wasu aciki su inda yace sune kannywood sune suka bautawa mata da sauran abubuwa kamar yadda ya bayyana a bidiyon nan 👉 

Bidiyon Sheikh isa alolo da yake tonawa bashir qaya asiri

Image
  Ashe duk Zage zagen da Jarumi Bashir Qaya yakeyi akan katan din indomie da taliya ne, Sheikh isa Alolo ya kwance masa zani a kasuwa, cikakken bidiyo a kasa

Bidiyon yadda aka bawa jarumar kannywood motar milyan 50

Image
  An gwangwaje Jaruma Kannywood Bee Safana da motar kusan milyan hamsin, bidiyo a kasa

Bidiyon yadda ibrahim sinana ya kira ruwa

 

Bidiyon yadda Jaruma Zahra diamond ta kofsa

Image
  Jarumar tayi wani furuci inda ta bata ran dayawa daga cikin masoyan da kuma sauran masu kallan shirye shiryen Hausa kamar yadda kuke gani a bidiyo

Bidiyon yadda shamsiyya sadi ta bayyana yadda tijjani gandu ya yaudareta

Image
  Yadda tijjani gandu ya yaudari shamsiyya sadi, cikakken hirarta a bidiyon kasa:

Bidiyon yadda Naziru sarkin waka yayiwa mawaki soja boy Kaca-Kaca

Image
  Wannan sune bidiyoyin yadda naziru sarkin waka ya fahimtar da soja boy kuma yayi masa kaca kaca akan abunda yake aikatawa

Rigima tsakanin tsohuwar matar ado gwanja da deejart

Image
  Rigimar ya samo asali tun bayan posting din bodiyon ta da tayi tana rera wakar tsohon mijinta ado gwanja hakan yasa deejat tayi mata comments da Meyasa kina gidan wani amma kina bibiyar wakokin tsohon mijinki that’s mean kina missing dinshi ko ?🤔 kamar yadda kuke gani a hoto Wannan shine bidiyon data daura:

Bidiyon taron mawakan hausa

Image
  Bidiyon taron mawaka ya dau hankulan jama'a da dama yadda mawakan suka taru gu daya. Taron ya samu ziyartar ali nuhu kamar yadda kuke zaku gani a wannan bidiyon A wajen taron mawaki kuma jarumi adam a zango ya burge jamaa sosai yadda ya gabatar da wasan shi ya nishadantar

Budiyon yadda umar m shariff ya zaburar da ali nuhu

Image
  Ali nuhu ya kasa rike kanshi bayan ya saurari wakar umar m shareef Rariya kanar yadda kuke gani a bidiyo

Bidiyon yadda ado gwanja ya nunawa duniya yawan motocin sa

Image
  Mawaki ado gwanja ya nunawa duniya adadin motocin sa a wani sabon faifan bidiyo da ya saki kamar yadda kuke gani a kasa

An ci uban sabada a taron arewa turn up

Image
  Anci uban sabada tsakanin Jaruma Mufidat da Adam A zango a wajen taron Arewa Turn Up, shiga kaga bidiyon abunda ya faru.

Jarumi Rabi'u rikadawa ya gina dankareren gida

Image
  Abun Sha'awa Yadda Jarumi Rabi'u Rikadawa ya gina dankareren gida, kamar yadda kuke gani a video

An cafke wanda yayiwa jarumi Adam A Zango Sharri

Image
  Yan sanda sunyi nasarar cafke wanda ya hada hoton Jarumi Adam A Zango da wata suna sumbatar juna, ga bidiyo a kasa

Bidiyon jaruma hafsat ya jawo cece-kuce

Image
  Jama'a dayawa sun yiwa jarumar martani marasa dadi bayan data wallafa sabon video ta a shafukan sada zumunta inda suka bayyana rashin jin dadin su da kuma rashin amincewa da wannan Dabi'ar tata, inda dayawa daga cikin su sukayi kira ga shuwagabannin kannywood akan su tsawatar mata ko su koreta daga kannywood gaba daya

Kuskuren da adam a zango yayi a carrier shi.

Image
  Captain habeeb ya bayyana wasu kurakuran da jarumi Adam A Zango Ya ke tabkawa a carrier shi wanda in bai gyara ba zai iya lalata É—aukakarshi kamar yadda kuke gani a video.

Kannywood ta dau zafi akan Rahama Sadau

Image
  Ta kara tabbata jaruma rahama sadau tanada masoya kuma masu bata kariya inda tsoffin jaruman kannywood suka futo suna sukar shuwagabannin kannywood kan yadda wasu suke kokarin suka sun dakatar da wani yunkuri na jarumar kamar yadda zaku gani a wannan bidiyon inda jarumi Muhammad s bashir yake bayani Bayan jarumin ya gama nashi, shima jarumi sinana ya dau zafi ya futo ya caccaki shuwagabannin kannywood inda ya bayyana cewa hakan zalunci ne kuma nuna tsana ne da hassada da kuma mugunta kamar yadda kuke gani a videon nan

Yadda shuwagabannin kannywood sukaci amanar mu - sinana

Image
  Sinana yayi kaca kaca da wasu shugabannin kannywood bayan ganin bidiyon jaruma Muhammad s bashir shima ya futo ya yi nashi bidiyon inda yake bayyana cin amanar da akeyi a kannywood kuma ya tona asirin wasu jaruman da dama kuma ya bayyanawa duniya babu wanda ya isa ya hana shi magana sai jarumi ali nuhu shima dan yana ganin girman shi ne Kuma hakan ya faru ne tun bayan wani abu da ya faru tsakanin jaruma rahama sadau da sauran manyan ko ince shuwagabannin kannywood, ga dai bidiyon abunda ya faru 

Jama’a sun nemi yafiyar adam a zango akan batun auri saki.

Image
  Tun bayan bullar wani bidiyo na tsohuwar matar jarumi Adam a zango maman haidar hakan ya jawo cece-kuce sosai inda wasu suka futo a comment section suna ta neman yafiyar jarumin akan kazafi da aka jima anai masa kan yana auri saki. Jama'a da yawa sunyi tirr da irin abunda jarumar takeyi kuma sun fahimci ashe ba laifin jarumin bane kawai Allah nai bashi mata bane na gari shiyasa zaman su baya dadewa kamar yadda ya taba bayyanawa cewa ya sha kama matan shi suna aikata abunda bai dace ba.  Har da mai yin lesbian, wata ma da dan uwansa ya kamata  Kamar yadda zaku gani a bidiyon nan yadda maman haidar tsohuwar matar tashi take tikan rawa kamar ba musulma ba

An jinjijawa Adam A Zango Saboda Tarbiyarsa

Image
  Yadda Jarumi Adam A Zango ya durkusa a gaban matar Tsohon gobnan Gombe Hajiya Aminatu Goje ya jawo cece-kuce, jama'a sai jinjina masa sukeyi musamman jama'ar garin Gombe inda ya nuna tarbiya da kuma dattako da sanin darajar mata kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon Hakan ya kara jawo masa farin jini da kuma kima akasarin sauran yan uwansa su g fresh inda sukayi ta hauka a wajen wanda hakan ya hasala jama'ar gombe.

Abun muka tattauna da ali nuhu jiya

Image
  Yau dai mun wayi gari da wani bidiyon jarumi Muhammad s bashir inda yake bayyana wa duniya cewa jarumi ali nuhu Muhammad ya kirashi tun bayan wani faifan bidiyo da ya sake inda yake bankado asirin wasu shugabannin kannywood kamar yadda zaku gani a bidiyo Wannan bidiyon kuma shine bidiyon da yake tona asirin wasu jaruman yake fallasa irin hassada da kyashin da suke nunawa jaruma Rahama Sadau kuma ya caccaki jarumi Abba El-Mustapha1 duk da bai kama suna ba amma duniya ta san dashi yakeyi. Sannan Ko kun san zaku iya samun littafin Hausa novel mai suna JINI YAFI RUWA anan sannan zaku iya downloading dinshi kai tsaye.. shiga nan https://tinyurl.com/Jini-yafi-ruwa

Littafin Jini Yafi Ruwa (Complete)

Image
Littafin Jini yafi ruwa (Complete) Download

Bidiyon yadda aka gudanar da bikin yar ahlan

Image
  Bidiyon yadda aka gudanar da bikin yar jarumi sherif aminu ahlan

An wanki yahya bello an koma gidan Barau Maliya

Image
  Jaruman Kannywood sunyi cincirindo sun koma gidan Barau Jibrin maliya kanar yadda sukayi a baya akan tshohon gobnan niger yahya bello. Kamar yadda kuke gani a bidiyon nan jaruman kannywood ne a majalisa inda suka je tattaunawa da shi

Gaskiyar batu akan auren jarumi isa i isa

Image
  Anata yada jita jitan cewa jarumi isah I isah zai yi kuma wanda zai auran daga jaruman kannywood ta fito. Ko kun san zaku iya samun sirruka da suka shafi jalabi, dafa'i, warware asiri da kuma mallaka idan kuka ziyararci wannan shafin a website dinku koginsirri.netlify.app, kuma duk sirrukan ciki kyauta ne daga kungiyar malaman arewa" An fara wannan zancen ne tun bayan wasu hotunan da jarumin ya wallafa a shafinsa na Instagram tareda da jarumar a shiga da kuma siga na pre-wedding pictures. Zaku iya samun data mai saukin gaske kuma ga dadin sha'ani ku yi maza ku shiga playstore dinku ku sauke manhajar BILAL DATA SUB Zaku samu data mai rahusa babu kari akan yadda suke bayarwa sannan suna yin rahusa sosai Sai dai wakilan mu na Kannywood news sun tsananta bincike kuma sunji daga bakin shi inda ya bayyana mana cewa hotunan da aka gani bana aure bane, hotunan wani sabon film dinsu ne shida jaruman. Ko kun san zaku iya bamu talla domin tallata muku hajar ku a farash...

Ashe Kannywood Suna yiwa Rahama Sadau Hassada

Image
  Acikin wannan video zakuji yadda wasu yan kannywood suke yiwa Rahama Sadau hassada da kuma cakwakiyar da ake yi da shugabannin kannywood.

Portable Ya Shiga Uku: 'Yan Sanda Sun Bayyana Shi a Matsayin Wanda Ake Nema

Image
  Hukumar ‘yan sanda ta Najeriya ta ayyana shahararren mawakin Hip-hop, Habeeb Okikiola Olalomi, wanda aka fi sani da Portable, a matsayin wanda ake nema. Wannan matakin ya biyo bayan tuhumarsa da aikata laifuka da suka hada da hada baki, hari mai tsanani, daukar makami ba bisa ka’ida ba, haddasa tashin hankali, da yunkurin kisan kai. Me Ya Sa ‘Yan Sanda Ke Neman Portable? A cewar takardar sanarwar da hukumar ‘yan sanda ta fitar, an zargi Portable da daukar nauyin wasu gungun ‘yan daba, wadanda suka kai hari ga jami’an ma’aikatar raya birane da ci gaban karkara na jihar Ogun a ofishinsu da ke yankin Ota. Wannan hari ya faru ne a ranar 5 ga watan Fabrairu, 2025, da misalin karfe 10:00 na safe. Sanarwar ta bayyana cewa tuni wata kotu a jihar Ogun ta bayar da umarnin kama Portable domin gurfanar da shi gaban shari’a. Hukumar ‘yan sanda ta bukaci duk wanda ya san inda mawakin yake da ya kawo rahoto domin a kama shi. Bayanin Siffofin Portable Domin saukaka kama shi, hukumar ‘yan s...

Alhakin wasu shi ya kashe kasuwar Kannywood a idon duniya - Binciken Kannywood News

Image
Tun ba yau ba tun farko farkon fara kafuwar masana’antar Kannywood an sha samun korafi akan yadda ake daukan alhaki da kuma kashin dankali a masana’antar Kannywood, a wancan lokacin furodusoshi da daraktoci sun wulakanta kananan jarumai bila adadin wanda hakan ya jawo rashin tausayi da kuma rashin imani ga duk jarumin da ya samu dama ya wuce kadamin fafutukar neman samun waje.  A masana’antar Kannywood ana yin wani abu mai kama da cin zali da kuma nuna kabilanci wanda shekaru dayawa ana haka kuma har yanzu ba'a samu canji ba, dan karamin misali mu dauki jaruman jos, wanda har yanzu furodusoshi da daraktoci dake Kano ke nuna musu wariya a matsayin su na yayan Kannywood.  [TIRKASHI]: Anyi kaca kaca tsakin Jaruman Kannywood Samha M Inuwa da Jaruma Maryam Kk, Wanda ya jawo tone tonen Asiri. Karanta cikakken labarin anan https://tinyurl.com/Samha-m-inuwa-Maryam-kk Shiyasa suma idan suka samu dama basa tausayawa wani producer idan ya shiga wani hali, k...

Sayyada Sadiya Haruna Ta Bayyana Wasu Sirruka Akan Mijinta Best Choice

Image
  Fitacciyar ‘yar kasuwa da mai wa’azi, Sayyada Sadiya Haruna, ta bayyana wasu sirruka masu ban sha’awa dangane da mijinta da aka fi sani da Best Choice. Ta ce mijinta mutum ne mai hakuri, kaifin basira da kuma cike da soyayya. Haka kuma, ta bayyana cewa yana da jajircewa wajen kula da iyali da tabbatar da zaman lafiya a gidansu. Wannan bayani ya jawo hankalin mutane da dama a kafafen sada zumunta. [TIRKASHI]: Fina-Finan Kannywood Sun Zama 'Yan Talla na Lalata—Malaman Addini Sun Yi Kira Da A Dakatar Da Wasu! Karanta cikakken labarin anan https://tinyurl.com/Tarbiyya-a-Kannywood Kamar yadda kuke gani acikin video;

Likitoci Suna Zargin Na Kamu Da Ciwon Zuciya, Amma Ni Nasan Duk Masoyin Manzon Allah Ba Zai Taba Kamuwa Da Ciwon Zuciya Ba

Image
  A cikin wannan zamani da muke ciki, inda cututtuka ke yawaita sakamakon canjin salon rayuwa, likitoci sun fi bukatar bincike mai zurfi don tantance lafiyar mutum. A yayin da wasu ke dogara kacokan ga likitanci, akwai wasu da suke da wata fahimta daban wacce take da nasaba da imani da kauna ga Manzon Allah (SAW). Bayanin cewa na kamu da ciwon zuciya ya zo ne daga likitoci bayan gwaje-gwaje da suka gudanar. Sun yi bayanin cewa akwai alamomin dake nuna haka, kuma sun ba da shawarar shan magunguna da kuma bin wasu matakai na kiwon lafiya. Duk da haka, ni na yi imani da cewa masoyin Manzon Allah ba zai taba kamuwa da ciwon zuciya ba. Domin kuwa zuciyar da ke cike da soyayyar Annabi Muhammad (SAW) ba za ta taba kamu da wata cuta ba.  [TIRKASHI]: Mabiya Darikar Tijjaniyya Sun Yi Wa Dan Wasan Barkwanci "Mazaje" Kaca-Kaca Kan Zagin Shehunan Su. Karanta cikakken labarin anan https://tinyurl.com/Tijjaniyya-da-mazaje A tarihin manyan malamai da waliyyai, mun sha jin laba...

Mabiya Darikar Tijjaniyya Sun Yi Wa Dan Wasan Barkwanci "Mazaje" Kaca-Kaca Kan Zagin Shehunan Su

Image
A kwanakin nan, wata gagarumar cece-kuce ta barke a kafafen sada zumunta sakamakon yadda mabiya darikar Tijjaniyya suka yi wa dan wasan barkwanci da aka fi sani da "Mazaje" kaca-kaca. Hakan ya faru ne bayan zargin cewa yana furta kalaman batanci da cin zarafi ga mashahuran shehunan darikar. A cewar wasu mabiya darikar Tijjaniyya, Mazaje ya yi amfani da hanyoyin barkwanci wajen sukar shugabannin su, musamman manyan shehunan da suke girmamawa. Wannan abu ya haifar da bacin rai ga mabiyan darikar, wanda hakan yasa suka caccake shi ta kafafen sada zumunta da kuma bukatar ya janye kalamansa. [TIRKASHI]: Fina-Finan Kannywood Sun Zama 'Yan Talla na Lalata—Malaman Addini Sun Yi Kira Da A Dakatar Da Wasu! Karanta cikakken labarin anan https://tinyurl.com/Tarbiyya-a-Kannywood Wasu daga cikin mabiyan darikar sun bayyana cewa, addini da shugabanninsa ba su dace da barkwanci ko cin mutunci ba. Sun bayyana cewa suna mutunta ‘yancin fadin albarkacin baki, amma ba tare da cin...

Fina-Finan Kannywood Sun Zama 'Yan Talla na Lalata—Malaman Addini Sun Yi Kira Da A Dakatar Da Wasu!

Image
Masana'antar fina-finai ta Kannywood, wacce ta kasance cibiyar al'adun Hausawa da nishadantarwa, a yanzu haka tana fuskantar suka mai tsanani daga malaman addini da kuma al'umma game da abubuwan da ake nunawa a fina-finta. Ana zargin cewa wasu fina-finan Kannywood sun zama 'yan talla na lalata, inda suke yada abubuwan da suka saba wa al'adun Hausawa da kuma ka'idojin addinin Musulunci. A cikin 'yan shekarun nan, an sami karuwar fina-finan soyayya a Kannywood, wadanda ke dauke da abubuwan da suka shafi soyayya, sha'awa, da kuma al'amuran da suka shafi mata da maza. WaÉ—annan fina-finai, ko da yake suna neman nishadantarwa, suna haifar da cece-kuce saboda yadda suke yada al'adu da dabi'u masu saba wa al'adun Hausawa. Malaman addini sun yi kira da a dakatar da wasu fina-finai, suna masu cewa suna yada lalata da kuma lalata tunanin matasa. [TIRKASHI]: Anyi kaca kaca tsakin Jaruman Kannywood Samha M Inuwa da Jaruma Maryam Kk, Wanda ya jawo...

Anyi kaca kaca tsakin Jaruman Kannywood Samha M Inuwa da Jaruma Maryam Kk, Wanda ya jawo tone tonen Asiri.

Image
Wani lamari afku tun jiya a dandalin sada zumunta na Tik-tok inda aka hango wasu daga cikin jaruman kannywood suna ta zage zage da tona asirin junan su, sai dai jama'a sun tabbatar da cewa jaruma samha m inuwa ita ta fara futowa tana zagin Jaruma Maryam kk akan tana zargin ta akan tana mu'amala da saurayinta wanda har gift yake bata ita ma take bashi kamar yadda zaku gani a bidiyon nan na kasa; Bayan futan wannan bidiyon da jaruma samha m inuwa tayi shine itama jaruma Maryam kk aka hangota tana mayarda martani inda take cewa tunda take tareda samha m inuwa ta fahimci munafuka ce, saboda ta taba shiga mata fada da sukayi da jaruma Aisha humaira amma daga karshe itace ta fara nunawa Aisha humaira gidanta folisawa suka kamata kamar yadda zaku gani a video na kasa. Daga bisani kuma sai rigimar ya kwace ya zama tsakanin kewayen samha da kewayen kk inda dukan su suka dau alwashin babu zaman lafiya tsakanin su kamar yadda kuke gani a bidiyo na kasa Al amarin ya dagula lissafin kowa in...

Dukan da akayiwa Y-amerika yayi kadan inji Samha M Inuwa

Image
 Jaruma ta kara da cewa "Wallahi  Y Amerika Bai Daku Ba, Ina Kokarin Ba Shi Shawara Ya Daina Maganar Batsa da maganganun da Yake Yi a Tik-tok Saboda Wata Rana ko ba komai wata rana zai Ka Haifa Amma Ya Ce Shi Yanzu Ma Ya Fara" Martanin Y-Amerika "ba karamin yaro bane da zaki ba ni shawara." Bayan jayayya ta yan mintuna a tsakaninsu a yayin da ake hirar Live a sabon shafin na Tik-tok Samha ta tambayi Y. Amerika ko akwai wani buri yake so ya cimmawa kafin ya daina wannan badalar da yake yi a Tik-tok. Nan take ya bayyana mata cewa lallai yana da burin da yake son cimmawa, wanda jin hakan ya sa ta nemi ya tura mata lambarsa domin ta kira shi su karkare magana. Y Amerika ya yi wa Samha alkawarin cewa matukar ta biya masa bukatunsa, shi kuma ya yi alkawarin zai daina abinda yake yi a tìktok.

Rigima Ta Kara Karfi Tsakanin Sayyada Sadiya Haruna da Jaruma Rashida Mai Sa’a

Image
Rigimar da ta barke tsakanin Sayyada Sadiya Haruna da jaruma Rashida Mai Sa’a ta dauki sabon salo, inda ake zargin cewa Rashida ta cinye kudaden ankon bikin G Fresh Al Ameen. Sayyada Sadiya Haruna ta fito fili tana zargin Rashida Mai Sa’a da rashin gaskiya a batun kudaden, tana cewa mutane sun biya kudi don anko amma ba a ga kaya ba. Rashida, a nata bangaren, ta musanta zargin, tana mai cewa ba ta aikata wani abu da ba daidai ba. Kamar yadda kuke gani a bidiyo: Magana na ci gaba da daukar hankali a kafafen sada zumunta, inda mabiyan su ke tofa albarkacin baki, wasu na goyon bayan Sayyada Sadiya, yayin da wasu ke kare Rashida Mai Sa’a. Ana jiran ganin yadda rikicin zai kaya, yayin da masu ruwa da tsaki ke kokarin warware matsalar.

Malamai sunyi ca akan Jarumi Adam A Zango

Image
 Tun bayan bullar wani bidiyo da jarumin yayi a karkashin daukar nauyin jaruma Rahama Sadau, malamai sunyi ta tofa albarkacin bakinsu inda sukayi kira ga jarumin akan shigar da yayi na alkyabba Kamar yadda kuke gani a wannan bidiyon Malamai da dama sunyi ta bayanai kowa da fahimtar sa sai dai mafi akasarin su sun bayyana cewa jarumin bai kyauta ba wani ma cewa yayi jarumin yayi ridda, saboda Ba'a wasa da addini Inda wasu kuma sukayi tsokaci akan maganganun malaman inda suke nuna cewa lallai hassada kawai ake yiwa jarumin saboda bashi kadai bane ya fara futowa a film da alkyabba ko a wakaba Sai dai ta bangaren jarumin baice komai ba, kawai yaci gaba ne da harkokin shi kamar yadda ya saba  Allah yasa mu dace ameen

Menene makomar wayan nan Mawakan A shekaran 2025

Image
Mun gudanar da bincike mai zurfi akan wasu mawakan Hausa yanayin trending din su da kuma makomarsu a wannan shekarar Dayawa suna mamakin yadda mawakan suka daina trending lokaci daya kuma aka daina jin su sosai bayan dayawa daga cikin yan uwansu da suka taso tare masana’antar tana tafiya dasu har yanzu. Binciken mu ya takaita ne akan dalilan da ya saka mawakan suka daina tashe lokaci daya 1. Husainin danko: A iya binciken mu mun gano wasu kurakurai da mawakin ya dinga tafkawa wanda hakan sun taka muhimmiyar  wajen rashin ci gaba da tashe, kowa ya sani cewa hussaini danko mawaki ne wanda ya karbu sosai musamman a gidajen gala da kuma taron biki, sai dai lokacin da mawakin yake tashen sa, ya kasa tsayawa ya inganta tafiyar shi ta hanyar yin video album da sauran su, yana daya daga cikin kuskuren da ya tafka shine yadda ya bari wasu suke hawa wakokinshi barkete hakan ya jawo da yawa basa iya gane shi, kuma ya kasa yin hadin gwiwa da sauran manyan mawaka da furodusoshi na zamanin shi, ...

Yadda ake samun makudan kudade da social media

Image
Matashin yayi bayanin akan yadda matasa zasu samu sama da 10,000 a rana wajen amfani social media din su, matashin yace ana boye wa matasan mu hanyoyin samun kudi, kullum asarar datar su kawai sukeyi. Ya kawo hanyoyi da dama sai dai ya bayyana cewa yafi amfani da wani dandamali mai suna Adsterra wanda a rana yana samun dala shida ko 10 kaga a wata yana samun dala 300 kenan wanda kimanin dubu dari biyar kenan yace; Adsterra yana daya daga cikin manyan hanyoyin da zaka iya samun kudi ta hanyar monetizing traffic daga social media. Idan kana da Facebook, Twitter, Instagram, TikTok ko WhatsApp, zaka iya amfani da su don samun kudin shiga mai kyau. Ga matakan da zaka bi: 1. Rijista a Adsterra Da farko, kana bukatar ka bude account a Adsterra . Bayan ka yi sign-up, za ka iya samun unique link dinka da zaka raba a shafukanka na sada zumunta. 2. Zabi Hanyar Monetization Adsterra yana bada hanyoyi daban-daban da zaka samu kudi: Social Bar Ads – Wannan wani nau’i ne na tallan pop-up da ...

Mawaki Ado Gwanja ya karya record din mawakan Hausa gaba daya yayi abunda babu wani mawakin da ya tabayi

Image
 Mawakin ya tara jama'ar da babu wani mawaki a arewa da ya taba tarawa, inda akayi ittifakin shine mawakin da yafi ko wanne mawaki tara masoya idan yana show wannan shine video abunda ya faru a wani wurin wasan da ya gabatar a kano

Salon waka na naziru sarkin waka ya dauka

Image
  Mawakin ya bayyana hakan ne a wata hira da sukayi da hadiza gabon, inda yace "Tun acan baya naziru sarkin waka abokina ne tare muke yawo tare muke komai, shine yake ce mun salon wakata tana burgeshi daman shi tun can wakar hip hop yakeyi, shine nace masa ai ba wata matsala zai iya yi, shine yace mun akwai waqar sardaunan dutse da yakeso yayi mai zai hana nayi masa wakar sai yaje yace shi yayi, shine nace masa a'a baza'ayi haka ba gaskiya, sai dai in rubuta masa shi sai ya rera nikuma sai inyi masa amshi, haka kuma akayi har Allah yasa daukaka tazo masa" Mawakin ya kara dacewa "Naziru abokina ne, kuma tare muka taso muke waka sannan ni dashi muna mutunta juna babu mai kyara ko zagin dan uwansa, Shi daukaka yazo masa, muma bamu cire rai ba, kuma muna yi masa fatan Alkairi" Wannan shine cikakken videon

Anyi Abunda Ba'a taba yi ba a Kannywood, a birthday din Ali jita

 Bidiyon Birthday din Ali jita

Tsohuwar matar da gresh zai aura ta tona masa asiri acikin wani live da tayi a tiktok

Image
  An hango tsohuwar matar da g fresh zai aura wato alpha charles ta futo tana ta wasu maganganu masu daukar hankali inda ta bayyana gaskiyar abunda ya fara raba su da shahararren dan tiktok g fresh al ameen. Alpha ta rantse da Allah kuma ta nuna takaicin ta inda ta bayyana batayi zaton haka daga wurinshi ba, kuma tace tun farko ta fara fahimtar wasu abubuwan amma basu dame ta ba, sai da asalin halin shi ya bayyana kafun ta yanke shawarar rabuwa dashi. Ta bayyana cewa G fresh ya nemi da yayi lalata da ita tun kafun ayi aure inda yace lallai lallai dole sai ta bashi ya dana a kalamanta kenan, Sannan ta kara da cewa niyar shi da kuma burinshi, shine ya auri wacce zata kashe mishi kudi bawai wacce zai dauki nauyin taba, inda yace mata komai na bikin su ita zata yi, wannan ne yasa ta fara baya baya dashi. Abu na uku kuma shine yadda yaki yarda aje ayi gwajin lafiya bayan duniya taga ni yadda ta nuna sakamakon gwajin da akai mata, shi kuma yaki zuwa ayi masa ko tayu akwai wata mats...

Shin ko Ali Nuhu ya kyautawa Kannywood kuwa, A wajen taron Masu bautar kasa (NYSC) da akayi a jihar plateu

Image
A wani taro da aka gabatar a jahar Plateau wanda ya samu halartar  jarumi kuma uba ga duk wani dan Kannywood ali nuhu, sai dai taron ya janyo cece-kuce kwarai da gaske ganin yadda jarumin ya kasa bayyana kanshi a matsayin jarumin kannywood.  Jarumin yayi maganganu da dama kuma yayi jawabi sosai akan hanyoyin da za'a bi a tallafawa matasa su shigo harkar film, sai dai a bayanan nashi jarumin ya kasa ambatar kannywood sai dai Nollywood inda yake ta karfafawa matasan gwiwar ganin yadda zasu shigo masanaantar Nollywood ba kannywood.  Hakan ya jawo maganganu da yawa a dandalin sada zumunta na X wanda aka fi sani da twitter, mafi yawa sun bayyana takaicin su ganin yadda jarumin ya wofantar da asalin sa, wasu ma cewa sukayi jarumin yana kunyar ambatar kannywood din ne saboda yasan babu wani abun azo a gani a masana’antar.  Haka a shafin sa na sada zumunta na Instagram jarumin ya sake magana akan batun inda wasu sukayi caaa akan Meyasa baya ambaton kannywood a duk wani...