Kannywood ta dau zafi akan Rahama Sadau

 

Ta kara tabbata jaruma rahama sadau tanada masoya kuma masu bata kariya inda tsoffin jaruman kannywood suka futo suna sukar shuwagabannin kannywood kan yadda wasu suke kokarin suka sun dakatar da wani yunkuri na jarumar kamar yadda zaku gani a wannan bidiyon inda jarumi Muhammad s bashir yake bayani

Bayan jarumin ya gama nashi, shima jarumi sinana ya dau zafi ya futo ya caccaki shuwagabannin kannywood inda ya bayyana cewa hakan zalunci ne kuma nuna tsana ne da hassada da kuma mugunta kamar yadda kuke gani a videon nan



Comments