Yadda shuwagabannin kannywood sukaci amanar mu - sinana
Sinana yayi kaca kaca da wasu shugabannin kannywood bayan ganin bidiyon jaruma Muhammad s bashir shima ya futo ya yi nashi bidiyon inda yake bayyana cin amanar da akeyi a kannywood kuma ya tona asirin wasu jaruman da dama kuma ya bayyanawa duniya babu wanda ya isa ya hana shi magana sai jarumi ali nuhu shima dan yana ganin girman shi ne
Kuma hakan ya faru ne tun bayan wani abu da ya faru tsakanin jaruma rahama sadau da sauran manyan ko ince shuwagabannin kannywood, ga dai bidiyon abunda ya faru
Comments
Post a Comment