Jama’a sun nemi yafiyar adam a zango akan batun auri saki.

 

Tun bayan bullar wani bidiyo na tsohuwar matar jarumi Adam a zango maman haidar hakan ya jawo cece-kuce sosai inda wasu suka futo a comment section suna ta neman yafiyar jarumin akan kazafi da aka jima anai masa kan yana auri saki.

Jama'a da yawa sunyi tirr da irin abunda jarumar takeyi kuma sun fahimci ashe ba laifin jarumin bane kawai Allah nai bashi mata bane na gari shiyasa zaman su baya dadewa kamar yadda ya taba bayyanawa cewa ya sha kama matan shi suna aikata abunda bai dace ba.  Har da mai yin lesbian, wata ma da dan uwansa ya kamata 

Kamar yadda zaku gani a bidiyon nan yadda maman haidar tsohuwar matar tashi take tikan rawa kamar ba musulma ba



Comments

Popular posts from this blog

Ali nuhu ya boyewa duniya asalin sa, kannywood news ta bankado wasu abubuwa game da jarumin