Gaskiyar batu akan auren jarumi isa i isa

 

Anata yada jita jitan cewa jarumi isah I isah zai yi kuma wanda zai auran daga jaruman kannywood ta fito.

Ko kun san zaku iya samun sirruka da suka shafi jalabi, dafa'i, warware asiri da kuma mallaka idan kuka ziyararci wannan shafin a website dinku koginsirri.netlify.app, kuma duk sirrukan ciki kyauta ne daga kungiyar malaman arewa"

An fara wannan zancen ne tun bayan wasu hotunan da jarumin ya wallafa a shafinsa na Instagram tareda da jarumar a shiga da kuma siga na pre-wedding pictures.


Zaku iya samun data mai saukin gaske kuma ga dadin sha'ani ku yi maza ku shiga playstore dinku ku sauke manhajar BILAL DATA SUB Zaku samu data mai rahusa babu kari akan yadda suke bayarwa sannan suna yin rahusa sosai

Sai dai wakilan mu na Kannywood news sun tsananta bincike kuma sunji daga bakin shi inda ya bayyana mana cewa hotunan da aka gani bana aure bane, hotunan wani sabon film dinsu ne shida jaruman.


Ko kun san zaku iya bamu talla domin tallata muku hajar ku a farashi mai sauki ku tuntube mu ta wannan layin 08109934185

Jarumin dai tabbatar mana da cewa aure ba yanzu ba.

Comments

Popular posts from this blog

Ali nuhu ya boyewa duniya asalin sa, kannywood news ta bankado wasu abubuwa game da jarumin