An wanki yahya bello an koma gidan Barau Maliya

 

Jaruman Kannywood sunyi cincirindo sun koma gidan Barau Jibrin maliya kanar yadda sukayi a baya akan tshohon gobnan niger yahya bello.

Kamar yadda kuke gani a bidiyon nan jaruman kannywood ne a majalisa inda suka je tattaunawa da shi



Comments