Rigima tsakanin tsohuwar matar ado gwanja da deejart
Rigimar ya samo asali tun bayan posting din bodiyon ta da tayi tana rera wakar tsohon mijinta ado gwanja hakan yasa deejat tayi mata comments da Meyasa kina gidan wani amma kina bibiyar wakokin tsohon mijinki that’s mean kina missing dinshi ko ?🤔 kamar yadda kuke gani a hoto
Wannan shine bidiyon data daura:
Comments
Post a Comment