Bidiyon taron mawakan hausa

 

Bidiyon taron mawaka ya dau hankulan jama'a da dama yadda mawakan suka taru gu daya.

Taron ya samu ziyartar ali nuhu kamar yadda kuke zaku gani a wannan bidiyon

A wajen taron mawaki kuma jarumi adam a zango ya burge jamaa sosai yadda ya gabatar da wasan shi ya nishadantar



Comments