Yadda ake samun makudan kudade da social media
Matashin yayi bayanin akan yadda matasa zasu samu sama da 10,000 a rana wajen amfani social media din su, matashin yace ana boye wa matasan mu hanyoyin samun kudi, kullum asarar datar su kawai sukeyi.
Ya kawo hanyoyi da dama sai dai ya bayyana cewa yafi amfani da wani dandamali mai suna Adsterra wanda a rana yana samun dala shida ko 10 kaga a wata yana samun dala 300 kenan wanda kimanin dubu dari biyar kenan yace;
Adsterra yana daya daga cikin manyan hanyoyin da zaka iya samun kudi ta hanyar monetizing traffic daga social media. Idan kana da Facebook, Twitter, Instagram, TikTok ko WhatsApp, zaka iya amfani da su don samun kudin shiga mai kyau. Ga matakan da zaka bi:
1. Rijista a Adsterra
Da farko, kana bukatar ka bude account a Adsterra. Bayan ka yi sign-up, za ka iya samun unique link dinka da zaka raba a shafukanka na sada zumunta.
2. Zabi Hanyar Monetization
Adsterra yana bada hanyoyi daban-daban da zaka samu kudi:
- Social Bar Ads – Wannan wani nau’i ne na tallan pop-up da zai bayyana a shafukan da masu amfani suka ziyarta.
- Direct Link Ads – Wannan hanya ce mai sauki inda zaka dauki link daga Adsterra ka raba shi a social media. Duk wanda ya danna zai baka kudi.
- Popunder Ads – Wannan nau’i ne na tallan da zai bude sabon shafin yayin da mutum ya shiga wani website dinka.
3. Yadda Zaka Samu Traffic daga Social Media
- Facebook Groups & Pages: Ka bude page ko group mai dauke da abinda mutane ke bukata kamar downloading links, labarai, ko entertainment. Sannan ka saka Adsterra direct link.
- WhatsApp & Telegram: Ka kirkiro group ko channel, ka saka link dinka a ciki. Idan mutane suka danna, zaka samu kudi.
- TikTok & Instagram: Ka yi short videos masu jan hankalin mutane tare da saka link a bio ko comments.
- Twitter (X): Ka yi tweets masu jan hankali tare da direct link naka a ciki.
4. Yadda Za’a Biya Ka
Adsterra na bada hanyoyi da dama na biyan kudi kamar:
- PayPal
- Bitcoin
- WebMoney
- Bank Transfer
- Payoneer
Matashi yace yafi amfani da direct links wanda yake turawa abokan shi a Whatsapp, duk wanda ya bude yana samun kudi misali kamar wannan idan kun shiga zakuga sun sako muku talla 👇👇👇👇👇👇👇👇
https://yapabbreviate.com/iktpfghwih?key=d310aff21043395ded130ef276e624fb
Matashin yace zaku iya amfani da Facebook ko Instagram din ku, sai dai kafin kuyi sharing din links dinku dole ne sai kun canza links din ta wannan hanyar
https://tinyurl.com/
Idan kuka yi amfani da wannan links din zai baku damar chanza links dinku sannan sai kuyi posting dinshi a Facebook din ku ko twitter ko Instagram to duk wanda ya danna links din zaku samu kudi.
Comments
Post a Comment