Bidiyon jaruma hafsat ya jawo cece-kuce
Jama'a dayawa sun yiwa jarumar martani marasa dadi bayan data wallafa sabon video ta a shafukan sada zumunta inda suka bayyana rashin jin dadin su da kuma rashin amincewa da wannan Dabi'ar tata, inda dayawa daga cikin su sukayi kira ga shuwagabannin kannywood akan su tsawatar mata ko su koreta daga kannywood gaba daya

Comments
Post a Comment