An jinjijawa Adam A Zango Saboda Tarbiyarsa
Yadda Jarumi Adam A Zango ya durkusa a gaban matar Tsohon gobnan Gombe Hajiya Aminatu Goje ya jawo cece-kuce, jama'a sai jinjina masa sukeyi musamman jama'ar garin Gombe inda ya nuna tarbiya da kuma dattako da sanin darajar mata kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon
Hakan ya kara jawo masa farin jini da kuma kima akasarin sauran yan uwansa su g fresh inda sukayi ta hauka a wajen wanda hakan ya hasala jama'ar gombe.
Comments
Post a Comment