Abun muka tattauna da ali nuhu jiya

 


Yau dai mun wayi gari da wani bidiyon jarumi Muhammad s bashir inda yake bayyana wa duniya cewa jarumi ali nuhu Muhammad ya kirashi tun bayan wani faifan bidiyo da ya sake inda yake bankado asirin wasu shugabannin kannywood kamar yadda zaku gani a bidiyo


Wannan bidiyon kuma shine bidiyon da yake tona asirin wasu jaruman yake fallasa irin hassada da kyashin da suke nunawa jaruma Rahama Sadau kuma ya caccaki jarumi Abba El-Mustapha1 duk da bai kama suna ba amma duniya ta san dashi yakeyi.

Sannan


Ko kun san zaku iya samun littafin Hausa novel mai suna JINI YAFI RUWA anan sannan zaku iya downloading dinshi kai tsaye.. shiga nan https://tinyurl.com/Jini-yafi-ruwa

Comments

Popular posts from this blog

Ali nuhu ya boyewa duniya asalin sa, kannywood news ta bankado wasu abubuwa game da jarumin