Bidiyon lalacewar Acy Barde Kannywood
Jarumar dai ta kasance daya daga cikin tsoffin jarumar kannywood wanda a yanzu harkar batayi dasu hakan yasa ta koma dandalin tiktok da gudanar da harkokin ta, sai dai kash komawarta tiktok din ba alkairi bane saboda babu abunda take yadawa sai abubuwan da basu dace ba,, kusan kaso 80 na abubuwan da take yadawa bai dace da musulmin kwarai ba, yau ta yada wani bidiyo inda wata mai suna sawda ta caccake ta kalli cikakken bidiyon anan
Wannan shine comments din mutane akan bidiyon
Comments
Post a Comment