Sabon bidiyon shedanci na Mr 442
Mr 442 ya dawo da zafin shi tun bayan hadewar shi da producer shi Ola of kano, hakan ya jawo karuwar yaduwar badala da kuma shedanci da sukeyi, inda yanzu haka suka saki sabbin waqoqi aciki akwai wata wakar da suke cewa jigili jigili
Wannan wakar Zallar kalaman batsa ne, kamar dai wayanda yayi a baya tareda safara'u inda as, wannan lamarin ya jawo cece-kuce inda akai tayin Allah wadai da sake hadewar su ga cikakken bidiyon 👉
Comments
Post a Comment