Salon waka na naziru sarkin waka ya dauka
Mawakin ya bayyana hakan ne a wata hira da sukayi da hadiza gabon, inda yace
"Tun acan baya naziru sarkin waka abokina ne tare muke yawo tare muke komai, shine yake ce mun salon wakata tana burgeshi daman shi tun can wakar hip hop yakeyi, shine nace masa ai ba wata matsala zai iya yi, shine yace mun akwai waqar sardaunan dutse da yakeso yayi mai zai hana nayi masa wakar sai yaje yace shi yayi, shine nace masa a'a baza'ayi haka ba gaskiya, sai dai in rubuta masa shi sai ya rera nikuma sai inyi masa amshi, haka kuma akayi har Allah yasa daukaka tazo masa"
Mawakin ya kara dacewa
"Naziru abokina ne, kuma tare muka taso muke waka sannan ni dashi muna mutunta juna babu mai kyara ko zagin dan uwansa, Shi daukaka yazo masa, muma bamu cire rai ba, kuma muna yi masa fatan Alkairi"
Wannan shine cikakken videon
Comments
Post a Comment