Sayyada Sadiya Haruna Ta Bayyana Wasu Sirruka Akan Mijinta Best Choice
Fitacciyar ‘yar kasuwa da mai wa’azi, Sayyada Sadiya Haruna, ta bayyana wasu sirruka masu ban sha’awa dangane da mijinta da aka fi sani da Best Choice. Ta ce mijinta mutum ne mai hakuri, kaifin basira da kuma cike da soyayya. Haka kuma, ta bayyana cewa yana da jajircewa wajen kula da iyali da tabbatar da zaman lafiya a gidansu. Wannan bayani ya jawo hankalin mutane da dama a kafafen sada zumunta.
[TIRKASHI]: Fina-Finan Kannywood Sun Zama 'Yan Talla na Lalata—Malaman Addini Sun Yi Kira Da A Dakatar Da Wasu! Karanta cikakken labarin anan https://tinyurl.com/Tarbiyya-a-Kannywood
Kamar yadda kuke gani acikin video;
Comments
Post a Comment