Tsohuwar matar da gresh zai aura ta tona masa asiri acikin wani live da tayi a tiktok

 

An hango tsohuwar matar da g fresh zai aura wato alpha charles ta futo tana ta wasu maganganu masu daukar hankali inda ta bayyana gaskiyar abunda ya fara raba su da shahararren dan tiktok g fresh al ameen.


Alpha ta rantse da Allah kuma ta nuna takaicin ta inda ta bayyana batayi zaton haka daga wurinshi ba, kuma tace tun farko ta fara fahimtar wasu abubuwan amma basu dame ta ba, sai da asalin halin shi ya bayyana kafun ta yanke shawarar rabuwa dashi.


Ta bayyana cewa G fresh ya nemi da yayi lalata da ita tun kafun ayi aure inda yace lallai lallai dole sai ta bashi ya dana a kalamanta kenan,


Sannan ta kara da cewa niyar shi da kuma burinshi, shine ya auri wacce zata kashe mishi kudi bawai wacce zai dauki nauyin taba, inda yace mata komai na bikin su ita zata yi, wannan ne yasa ta fara baya baya dashi.


Abu na uku kuma shine yadda yaki yarda aje ayi gwajin lafiya bayan duniya taga ni yadda ta nuna sakamakon gwajin da akai mata, shi kuma yaki zuwa ayi masa ko tayu akwai wata matsalar ne.

Wannan shine video

Jarumar taji takaici kuma tace bazata yarda ta afka cikin wannan matsalar ba.


Comments

Popular posts from this blog

Ali nuhu ya boyewa duniya asalin sa, kannywood news ta bankado wasu abubuwa game da jarumin