Bidiyon yadda soja boy yake tonawa naziru asiri
Bayan bullar wani bidiyo na live da sarkin waka da mawaki soja boy suka gabatar inda naziru sarkin waka yake bawa Sojaboy shawarar da ya daina yin wakokin yada badala saboda hakan ba al'adar mallam bahaushe bane, kuma ya kara da yi mishi misali akan wata wakar da yayi wanda har daya daga cikin mawakan kudu sun nemi da suyi collaboration da shi amma yaki saboda al adar su daban a wakar za'a iya saka mata da shigar da basu dace ba wannan kuma zai jawo cece-kuce da kuma zubar kima inda daga karshe naziru sarkin waka ya hada mawakin da Allah kuma ya rokeshi akan ya daina yin irin wakokin nan ko dan ya samu rahamar ubangiji ranar gobe kiyama, sai dai kash wannan live din da sukayi ya jawo cece-kuce inda mawaki cdeeq tsohon manajan deezel tareda soja boy suka futo ya caccaki naziru sarkin waka harda cin mutunci da kiranshi makaryaci kamar yadda zaku gani a bidiyo nan 👉
Bayan cdeeq ya gama nashi bayanan shine shima mawaki soja boy yayi comment a kasan bidyon nashi inda yake cewa wallahi karya ne babu wani dan kudun daya tuntube shi kawai karya yake yiwa mutane ai daman makaryaci ne kamar yadda zaku ga wasu comment dinshi a hoton kasa👇
Comments
Post a Comment