Ingantaccen maganin sanyi sadidan


 Wani babban likita a fannin magungunan gargajiya da ya kware wajen bayarda magungunan da suka shafi lakunkuna da kuma saiwa da jijiyoyi ya bayarda maganin sanyi sadidan wanda jama'a sun jarrabashi kuma sunji dadin shi, wannan dalilin ne ma yasa muka ga dacewar mukawo muku shi nan domin sauran yan uwa su amfana, duk da bamu da haqqin mallaka sai dai munada yaqinin shi Dr ya bayar da maganin ne saboda yan uwa su amfana.

Yadda ake hada maganin

Ana samun:

1. Sanya dauri 1 kamar guda uku kenan

2. Jijiyan zogale guda 4 (kada yawansu ya wuce cikin kofi masu shayi kuma danye ake so)

3. Tazargade (dayawa suna maganin mayu dashi) Ku shiga nan dan sanin yadda ake hada maganin mayu https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/03/ingantaccen-maganin-mayu.html

4. Tafarnuwa na dari hudu

5. Citta mai yatsu danye kenan (ginger)

Ana hadasu waje daya sai a tafasa su a tabbata sun tafasa sosai sai a sauke daga kan wuta a tace ruwan kullum da safe da kuma yamma ake sha sau biyu a rana cikin kofin masu shayi insha Allahu za'a dace

Masu fama da ciwon ciki ko mara lokacin Al'ada zaku iya shiga nan dan karanta ingantaccen maganin daga Dr:https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/03/mata-masu-fama-da-ciwon-mara-lokacin.html

Masu fama da Ulcer zaku iya shiga nan dan karanta ingantaccen magani daga Dr: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/03/ingantaccen-maganin-ulcer.html

Masu fama da ciwon suga zaku iya shiga nan don karanta ingantaccen magani daga Dr: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/03/ingantaccen-maganin-suga.html

Masu fama da mayu ga yadda zaku boye kurwarku anan daga Dr: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/03/yadda-zaku-boye-kurwarku-daga-mayu.html

NB: Bamu da hakkin mallakar wannan maganin mudai mun kawo muku ne dan ku amfana.

Comments