Mata masu fama da ciwon mara lokacin Al'ada

 


Ingantaccen maganin ciwon ciki (ciwon mara lokacin da ake al'ada).

Wasu matan zaku ga suna fama da ciwon ciki lokacin Al'ada yana zuwa musu da wahalhalu sosai basa jin dadi ko kuma yake rikice musu al'adan wani lokacin yake zuwa kadan kadan wani lokacin kuma dayawa wani lokacin ma sai ya zo amma ka ganshi baki wuluk
To ga maganin da dr isa 08109934185 ya bayar 

Da farko ana samun busasshen gauta
Sai kuma ararrabi
Sai garin hulba
Sai kuma garin habbatussauda 
Wayannan abubuwan zaa hadesu waje daya a dake su su zama gari liqis kullum za'a ke shan cikin cokali daya safe da yamma 
Insha Allahu indai matsalar nan ne ta kau bi izinillahi taala 

NB: Kannywood news bata da ikon mallakar wannan rubutun, saboda haka mallakar dr isa ne mun kawo muku shi ne dan ku amfana

Comments