Ingantaccen maganin mayu

 


Ingantaccen maganin mayu.

Kannywood news bata da hurumin mallakar wannan rubutun, mallakar Dr. Isa ne 08109934185 mun kawo muku shi nan dan ku amfana ne!

Yadda ake hada maganin mayu sadidan daga dr isa kamar yadda yayi bayani.

A tafiyar da ake ciki yanzu mayu da aljanu sun takurawa mutane sosai yawaitar maita har mamaki yake bani da wuya ka shiga unguwa baka tadda mayu daga biyar yayi sama ba saboda haka ga magani fisabilillah na kawo muku dan ku taimaki kanku da iyalanku yadda ake hada maganin shine
Ana samun:

1. Tafarnuwa (za'a dan jajjagashi)
2. Kajiji (shima za'a dan daddakashi sama sama)
3. Yayan habba
4. Tazargade
5. Miski ja
6. Man gelo (castor oil)
Wayan nan abubuwan za'a hadesu waje daya akwaba su ake
hayaki dashi kadan kadan insha Allahu maganin mayu ne sadidan sosai.

Comments