INGANTACCEN MAGANIN ULCER
Ingantaccen Maganin Ulcer.
NB: Wannan maganin mallakin dr. Isa ne 08109934185 Kannywood News bamu da hakkin mallakar shi mun kawo shi nan ne don yan uwa su amfana
Masu fama da ciwon ulcer ko muce gyambon ciki zasu iya hada wannan hadin domin samun sauki da waraka insha Allahu
Dr yace za'a samu Yayan gabaruwa kamar cikin gwangwani daya sai a dake shi idan aka dake shi yayi laushi sosai sai a samu garin habbatussauda a hada a sake dake su gu daya
Bayan an gama dake su sai debi garin cokali uku akwaba shi da zuma da man zaitun, zuman yawanshi yakai kamar na 1000 sai a zuba zaitun mai kyau dan misra aciki kullum da safe kafun kaci komai sai ka sha cokali 1 ko kuma duk sanda ka tashi shiga daki ka lashe shi duk sanda ka shiga daki kada ka manta ka lashe shi insha Allah indai ulcer ne kunyi bye bye.
Comments
Post a Comment