Yadda zaku boye kurwarku daga mayu

 

 

Yadda zaku boye kurwarku daga mayu.

Ga sadidan maganin boye kurwa daga mayu
Indai mutum ya hada wayan nan abubuwan kuma akayi dace yana
sha kullum har abun ya kama jikin shi to insha Allahu duk iskancin
maye babu yadda ya iya dashi bazai taba iya ganin kurwar shi ba,
ana samun:
Garin ganyen bado
Garin kaikayi koma kan mashekiya
Garin kainuwa
Za'a hadesu gu daya ne sai akesha kullum a shayi, ko kunu ko
ruwa koma menene kullum za'a ke to insha Allahu zaka bada
labari.

NB: Wannan rubutun Mallakin Dr. Isa ne 

Comments