An Yiwa Jarumi Adam A Zango Kyautar Ma'kudan Kudade A Wannan Bidiyon
Yayin gudanar da wani live a dandalin tiktok tare da Jarumi G fresh al'ameen, jarumi Adam a zango yayi gamdakatar na samun kyaututtuka daga masoyanshi inda ya rabauta da samun kyautar 100k.
Adam A zango yayi mamaki ganin yadda masoyan shi suka nuna mishi soyayya da kauna, masoyan nashi sun bukaci da ya turo account number shi bayan ya turo suka dinga tura masa kudade, kamar yadda kuke gani acikin wannan bidiyon.
Comments
Post a Comment