Yadda Alpha charles ta tona asirin sayyada sadiya haruna
Bidiyon Yadda alpha charles ta tona asirin sayyada sadiya haruna.
Tun bayan wasu lokuta da aka diba ana kai ruwa rana tsakanin alpha charles da kuma sayyada sadiya haruna wanda hakan ya jawo fada da zage zage tsakanin su, yau dai alpha charles ta futa bayyana wasu abubuwan da ta jima tana boyewa akan sayyada sadiya haruna.
Inda ta bayyanawa duniya irin yadda sayyada sadiya haruna ta cutar da ita kuma ta so ta salwantar da rayuwar ta wanda hakan ya jawo mata abubuwa da dama
Alpha charles ta bayyana hakan ne yayin da take tattaunawa da wani bawan Allah inda ta ke cewa
"Bata taba tunanin akwai wanda zaiyi mata asiri a rayuwarta ba sai gashi tashin garko sayyada sadiya haruna tayi mata asiri kuma ba irin gama garin asiri ba, kurciya tayi mata ta yadda ma ita kanta bazata san ina ta dosa ba wanda sanadiyar jifar da tayi mata har kwanciya tayi rashin lafiya na tsawon wata 2 bata san inda take ba ko magana bata iya yi, sannan bayan ta samu sauki sai sadiya haruna take ce mata zata koya mata lesbian zata biya mata duk bukatar ta kamar yadda ko wanne namiji zai yi mata, sannan ta kara da cewa sadiya haruna ta taba yi mata alwashin cewa ba zata taba bari g fresh ya auri wata macen ba saboda duk duniya shine ya fara biya mata bukata yadda takeso, sannan itace ta fara koya mata yadda ake shan revenol kamar dai yadda kuke gani a bidiyon sama"
Alfa Charles tayi bayanai masu yawa kuma ta tona asirin sayyada sadiya haruna wanda duk wanda ya saurari bayanin ta sai yayi Allah wadai da rayuwar bariki.

Comments
Post a Comment