Kalli kasadar da jaruma nafisat Abdullahi tayi
Bidiyon kasadar da nafisat Abdullahi tayi.
A wani faifan bidiyo dake yawo a kafafen sada zumunta na Tik-tok, Instagram, Facebook, X da kuma Thread an hango jaruma nafisat Abdullahi a wata kasa yayin da takai ziyarar yawon bude ido.
Jarumar dai ta saba zuwa kasashe da dama wanda hakan ba sabon abu bane a wajenta sai dai kuma wannan karon an hango jarumar a wani fili can sararin samaniya inda aka daura mata igiya aka sakota daga samaniya jirgi zuwa kasa.
Wanda mutane da dama suna ganin hakan a a matsayin babban kasada da ta taba yi a rayuwarta
Sai wasu a gefe sukar abunda tayi sukeyi saboda a matsayinta na musulma bai kamata tayi haka da namiji ba.
Kamar yadda kuke gani a bidiyon sama.
Karanta bayanin yadda alpha charles ta tonawa sayyada sadiya hurana asiri anan: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/03/yadda-alpha-charles-ta-tona-asirin.html

Comments
Post a Comment