Baban cinedu ya fadi gaskiya
Cikakken bidiyon abunda yake faruwa.
Jarumi baban cinedu ya cire tsoro ya bayyanawa duniya su wanene ainihin kirista kuma menene addinin kiristanci,
Inda ya qalubalanci duk wani fasto da ya fito ya karyata abunda ya fada kuma ya tabbatarwa da duniya cewa shi ba sharri yai musu ba, ya kawo hujjoji kamar haka inda yace "tun daga 4th century Sanda aka kirkiri trinity (wato masu imanin Allah uku ne) har zuwa 18 to 19 century Ba'a daina kashe yan uniterial Christian ba (kiristoci masu cewa Allah daya ne), inda ya bada misali yace a je a duba Google yace a duba Michael servetus inda yace shi Michael a lokacin shi babu mai ilimin shi a bangare injila saboda yana cikin top ten da ake dasu acikin duniya to shida kanshi ya futo yace aqidar trinity (wato masu cewa Allah uku) karyace kawai yace Allah daya ne wanda dalilin fadar gaskiyar da yayi hakan yasa roman catholic sukasa a kamashi a daure shi amma basu yi nasara wanda tuni ya guda ya tafi calvarin, wanda duk da ya gudu basu kyale shi ba saida suka tura sako har izuwa ga sarkin calvarin akan ya kashe Michael, sai dai shi sarkin garin ya tara jama'a ne sannan yace ko Michael ya bar aqidar cewa Allah dayane ya dawo aqidar Cewa Allah uku ne ko kuma ya sa a kashe shi, to amma sai Michael din yace in anaso ya bar aqidar shi to a kawo Bible a nuna mishi inda akace Allah uku ne, pastor ci da father duka sun kasa nuna wurin a lokacin Michael yace to taya za'a yi ya yarda da abunda babu shi a Bible?
Amma daga karshe sai da suka kashe shi har lahira
Baban cinedu ya ci gaba da tona asiri inda yake cewa duk kiristan da yakara cewa addinin Musulunci da takobi aka kafa shi to wanene bai san me addini ba, kuma bai san ya akayi aka kafa addinin shi ba.
Ku kalli bidiyon zaku samu cikakken bayani.
Kalli bidiyon yadda alpha charles take tonawa sayyada sadiya haruna asiri anan: https://kannywoodnewspage.blogspot.com/2025/03/yadda-alpha-charles-ta-tona-asirin.html
Comments
Post a Comment