Yanzu-Yanzu: Wani Malamin Addini Ya Tona Asirin Wasu Malamai, Ya Gaskata Maganar Dan Bello

 

A wani bayani da ya ja hankalin jama’a, wani malamin addini ya bayyana wasu malamai da ake zargin sun karbi makudan kudade domin tallata Tinubu ta hanyar amfani da addini. Malamin ya gaskata maganar Dan Bello, wanda ya taba bayyana cewa an bawa wasu malaman addini kudi domin su yi amfani da wani sabon salo na "Qur'an Festival" don jawo ra'ayin jama’a ga dan takarar. 


Wannan lamari ya haifar da cece-kuce sosai, inda jama’a ke kira da a daina amfani da addini wajen neman karbuwa a harkar siyasa.

Wannan shine bidiyon da malamin yayi bayani aciki



Comments

Popular posts from this blog

Ali nuhu ya boyewa duniya asalin sa, kannywood news ta bankado wasu abubuwa game da jarumin