Kyauta dillaliya tayi hadari
Yanzu-Yanzu muke samun labarin cewa shahararriyar jarumar nan mai suna kyauta dillaliya bata da lafiya tana cikin wani hali sanadiyar hadarin da tayi.
Wannan labarin ya futo ne daga bakin dan uwanta aliyu ibraheem al ameen wanda kanwar mahaifiyarshice Kuma shima daya ne daga cikin jaruman kannywood
Inda ya tabbatar mana yanzu haka jarumar addu'a kawai take bukata dan taji raunuka sosai, sai dai mun nemi da ya hada mu da ita jaruma kyauta dillaliyar hakan bai samu ba, saboda yanayin da take ciki
Muna rokon yan uwa da su tayata addu'a
Comments
Post a Comment