Hukumar hisbah na jihar kana ta shiga tsaka mai wuya

 


Kwanan nan mun tashi da mummunan labari akan abunda yake faruwa wanda hakan jawo rudani da kuma alhini, abune wanda mutane basu taba tsammanin shi ba kwata kwata sai gashi kuma ya faru da hukumar.


An samu wasu la'anannun turawa sun kwamushe account din hisba na Facebook inda suke daura abubuwan badala da kuma batanci, wanda dayawa sunyi zaton hukumar hisban ne suke daurawa, wanda kowa ya sani hukumar koda yaushe tana yin iya kokarinta wajen ganin ta dakile masu gurbata tarbiyya da kuma maganin duk wasu tsageru dake a fadin kano.

Wannan videon wani matashi ne yake karin bayani akan abunda ya faru.


Kamar yadda kuke gani wannan sune irin abubuwan da wayan nan turawa suke daurawa a shafukan hisba na jihar kana



Daga karshe muma rokon Allah da ya rufa mana asiri ya tsare mana imanin mu ya kuma kiyayemu da aikata duk wani nau'i na barna.




Comments

Popular posts from this blog

Ali nuhu ya boyewa duniya asalin sa, kannywood news ta bankado wasu abubuwa game da jarumin