Game da ranar dawowa cigaban shirin labarina
Game da masu yawan tambaya kan dawowa shirin Labarina.
Zuwa yanzu dai mu na ci-gaba da aikin daukar shirin Labarina zango na 12, ba mu gama ba.
Sai mun kammala dauka (Shooting) sannan za a ma fara hadawa da tace hotunan (Editing) sannan ne ma za mu sanar da ranar fara haskawa (Premiering).
Don haka idan mu ka kammala aikin Labarina bangaren su Raba-Gardama da Presidor ษin, mu ne za mu sanar da lokacin fara haska shi, ba sai ma kun yi ta tambaya ba, in sha Allah.
Da fatan za a ci-gaba da haฦurin kasancewa da mu har zuwa lokacin fitowar sanarwar.
Mu na godiya sosai da bibiya da kasancewa da mu. ๐ ๐ ๐
Comments
Post a Comment