Sadiq m mafiya yayi wasu kalamai akan musa mai sana'a akan wani interview da akayi dashi

 


Daraktan yayi wani bayani mai daukan hankali akan dan wasan barkwanci musa mai sana'a inda ya bayyanawa duniya yadda yake daukan musa mai sana'a da kuma yadda duniya take kallon shi

Daraktan ya bayyanawa duniya yadda musa mai sana'a yake da hangen nesa da kuma fahimtar rayuwa, inda yace; 

"Wasu daga cikin ku a Kannywood da mutanen gari suna masa kallon comedian wato din wasan barkwanci, komai nashi wasa yake, amma dana saurari interview din sa sai na gane cewa  acikin jaruman kannywood da kuma masu shirya film maza da mata masu hankalin irin musa mai sana'a basu da yawa, fakat wannan ra'ayi nane"

Maganar daraktan ta jawo wa jarumi musa mai sana'a yabo, dayawa daga cikin abokan harkarsu sun tofa albarkacin bakin su inda suke san barka wannan shine screenshot din abunda ya rubuta



Comments

Popular posts from this blog

Ali nuhu ya boyewa duniya asalin sa, kannywood news ta bankado wasu abubuwa game da jarumin