Yadda wani matashi ya tona asirin gobnati akan yan matan Kebbi da aka sace
Hmmm! 🤔🤔🤔
Ni fa ina sensing wasu abubuwa da dama akan lamarin nan, amma dai Allah Ya kyauta.
Akwai sanarwar neman iyayen yaran da mu kai wadanda aka sata, karshe sai wasu su ka turan numbers na iyaye da Malaman daliban.
Kwatsam wata baiwar Allah da ta tura numbers sai ta ce "In yi hakuri ta goge comments dinta a post din saboda haukan Gwamnatin".
Cikin wanda na tuntuba, wani ya ce: "Gwamnati ta hana taimakonsu in any way". Wani kuma ga dai shi an daukar mai yarinya, amma response dinsa is discouraging saboda tsoro.
Ina zarge-zarge, amma إن الظن لا يغني من الØÙ‚ شيئا don haka zan kame daga furta komai.

Comments
Post a Comment