Har yanzu ina kan bakana, da yan bidi'a gwara yan bindiga

 


Har yanzu ina kan bakana, da yan bidi'a gwara yan bindiga.


Inda malamin ya bayyana cewa

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!


Salamun alaikum Yau ldan Allah Ya kaimu Ƙarfe 9:00:PM :


 A QIBLAH FM Zamu Tattauna Akan Maganar Dana Faɗa Cewa Da 'YAN BIDI'AH A GARI DA 'YAN BINDIGA SUWA SU KAFI CHUTAR DA MUTUM A LAHIRA.


1. Shin Maganata Tana Nufin Goyon Bayan 'Yan Bindiga Da Kuma Cewa abin da Suke yi Daidai ne?


2. Daka Haifi Ɗa 'Yan Bindiga Su kashe Akan Zalunci Bai musu Komai ba Aje Iahira Allah Ya sashi Aljannah Sabo da Zalunci da Aka Masa A Duniya.


3. Daka Haifi Ɗa Wani Ya ɗora shi Akan Aƙidar Komai Allah Ne Kuma Ya mutu Akan ta Wannene Yafi Chutar dashi, Wanda Ya ɓata Masa Duniya Ko Wanda Ya Ɓata masa Lahira?




Comments