Ku (yan izala) kuyi kasidar mana, bazai yuwa wani yayi kasida mao baiti dubu ba kuma kuzo ku kushe bayan ku bakuyi ba kuma ba haramun bane cewar Mallam Daurawa

 


Kalli cikakken bidiyon anan Kasa.



Comments