Kalli wasu zafafan hotunan Jaruma Khadija Mai Numfashi.

      Hotunan Jaruma khadija Mai numfashi


Abun Burgewa Bidiyon Yadda Jaruma Halima Atete Da Aisha tsamiya suka hadu




Jarumar ta fara samun daukaka tun lokacin da ta fara yin bidiyo tana daurawa akan tiktok


Daga wannan lokacin manyan jarumai da daraktoci suka fara neman ta aiki domin yadda ta iya acting 


Jarumar ta fara taka rawane da hawa bidiyoyin wakoki Da wasu upcoming artist hakan yasa aka fara gane fuskarta


Yawan aikin da takeyi hakan ya bata dama manyan furodusoshi irin su abubakar mai shadda suka soma saka ta acikin ayyukan su









Comments