Sarkin waka ya bankado irin aika aikan da bilal villah yakeyi da wata yarinya karama da bata wuce shekaru 17 ba.

 


Sarkin waka ya bankado irin aika aikan da bilal villah yakeyi da wata yarinya karama da bata wuce shekaru 17 ba, ga cikakken bidiyo anan:


Mawakin ya bayyanawa duniya yadda bilal villah yake kokarin lalata tarbiyar wata karamar yarinya inda yayi kira ga iyayen ta yana nusantar dasu cewa abunda bilal villah yake wa yar su babu tarbiya aciki, dalili kuwa shine yadda mawakin yake rungumar yarinyar yana kokarin sumbatar ta wanda hakan ba koyarwar addinin musulunci bane kuma ya yi kira ga yan hisba da su dauki mataki akan abunda yakeyi in ba haka ba dalilin abunda yakeyi dayawa daga cikin yan arewa zasu lalace.

Comments