G Fresh Ya Tona Asiri: Ashe Ba Iya Murja Kunya EFCC Ta Kama Ba

 

Acikin wani bidiyo g fresh ya bayyana jaruman da Hukumar EFCC Ta kama wanda yace Sun kama Ado gwanja, Maryam yahya, dashi kanshi g fresh din kamar yadda kuke gani a wannan bidiyon.



Comments