Ashe Kashe Marigayi Ahmad S Nuhu Akayi: Jaruma Safiya Musa Ta Magantu.

 


Acikin wani tsohon faifan bidiyo dake yawo tshohuwar jarumar kannywood safiya musa ta bayyanawa duniya cewa Kashe Ahmad s nuhu akayi kamar yadda kuke gani a bidiyo.



Comments