Bidiyon soja boy yana bada hakuri.

 

Mawaki soja boy ya futo media in da ya sanar wa duniya cewa; ya fasa sake bidiyon wakar batsan sa yayi alkawarin sakewa a watan ramadan saboda ya ga rashin dacewar yin hakan a matsayin shi na musulmi.

Kuma ya baiwa masoyan shi da dukkan yan uwa musulmai hak'uri kamar yadda zaku gani a bidiyon nan 👉



Comments