Bidiyon da abis fulani yayi bayanin abunda ke faruwa tsakanin shi da Aljanu
Tun bayan da yayi wani short video akan wani littafi mai suna shamsul Ma'arif abis Fulani ya shiga cikin tashin hankali, wanda wannan littafin yana daya daga cikin litattafan tsafi mai matukar hadari duk da bismillah ce a farkon littafin amma cikin ta babu komai sai yadda ake mallakan, Aljanu da rauhanai, kalli bidiyon yadda abis Fulani yake fadin halin da yake ciki
Comments
Post a Comment