Wani lauya ya tona asirin shugaban yan sanda inda yake zargin shi da wani kudiri akan kanawa.



Barrister hamza nuhu dantani ya zargi shugaban hukumar yan sanda yiwa harkar tsaro da kum jahar Kano makarkashiya a wani rubutu da ya wallafa Inda lauyan yake cewa;

"Tun da jimawa nayi post din nan! Nace zanyi Muku Bayani Akan wannan Mutumin Inspector General of Police Don Son Zuciyan YAN Siyasa waenda basa son Ci gaban Nigeria suka Gyara Dokan Kara masa wa’adin Aiki Duk Dama ya Kamata yayi retire tun 4th of September 2024, Anma Har Yanzu shine IG don cimma maradun kansu ba na Al’umma ba!"


Wannan mutumin Ina zargin An ajiye shi ne  Don Muzgunawa mutanen Arewa!  


Yanxu ina Intelligence Report na cewa za’a kawo Hari Jahar Kano? Meye anfanin yin Karya a Harkar Tsaro? Wane irin mutunci yake dashi a idon jama’a? Menene makomar Jami’an Yan Sanda a Arewa?

Wannan shine bidiyon da yafuto yayi magana aciki



Comments