[TIRKASHI]: Yadda wasu suka fusata jarumi Bello BMB a Kannywood
Biyo bayan duk abubuwan da suke farawu a Kannywood fitaccen jarumi kuma dan siyasa wanda aka fi sani da bello Muhammad Bello ya futo ya nuna halin da masana’antar ke ciki a yanzu
Inda a rubutun nashi yake bayyana bacin ranshi da alhinin halin da masana’antar ke kokarin fadawa
Kamar yadda yau bayani jarumin yace "A Kannywood ne idan tsintaccen mage ya fidda farce zai soki darajar masu darajar ciki, marasa darajar ciki suyi tsit tunda sukar bai shafesu ba, sun manta watarana abunda yaci doma shi zai ci awai wata rana"
Wannan bayanin nashi ya nuna kiriri da wasu yakeyi a masana’antar masu yi musu zagon kasa
Sanin kune kwanakin baya wani mawaki mai suna soja boy yaci mutuncin duk wani dan Kannywood wanda suka nuna hakan yayi musu zafi, to wannan martanin da bello bmb yayi dominsu ne
Comments
Post a Comment