Sirrin Mallaka Na Maza Da Mata - Taskar Taimako 2027

 

Sirrin Mallaka Na Maza Da Mata - Taskar Taimako 2027

Tabbas akwai wasu ayoyi da addu’o’i da mutane da dama suke amfani da su domin neman soyayya da ƙauna cikin halal. Daya daga cikin ayoyin da aka fi ambato ita ce ayar da ke cikin Suratul Da-Ha aya ta 39:

وَأَلْقَيْتُ عَلَيْكَ مَحَبَّةً مِنِّي وَلِتُصْنَعَ عَلَىٰ عَيْنِي

(WALQAITU ALAIKA MUHABBATAN MINNI)

Mutane da yawa sun yi imani cewa wannan aya tana ɗauke da sirri na ƙauna da jan hankali idan aka karanta ta da niyya mai kyau da kuma cikin tsarki.

Yadda Ake Yin Wannan aikin da wannan ayar


 Wannan sirrin mutum zai iya karanta wannan aya sau 101 a kan abin sha, abin ci ko wani abu mai ƙamshi. Bayan an gama karatun, sai a tofa a kan abin sannan a bai wa wanda ake son a mallaka yaci ko yasha ko ya shafa turaren.

Wannan sirrin ana yin shi a kowanne lokaci babu wani kebantaccen lokaci da akace lallai sai ashi za'ayi zaka iya yin shi a kowanne lokaci kuma hakan bazai baka matsala ba sai dai ku sani yana da sharruda kula sharrudan sune kamar haka:

1. Yin amfani da shi cikin halal kawai
2. Kasancewa cikin tsarkin Tufafi su kasance masu tsafta 
3. Wurin da ake yin karatun ya kasance mai tsarki
4.Rubutun Asali Da Aka Ambata shi za'a karanta walqaitu alaika muhabbatan minni.

Ga wadanda basa gane rubutun larabci gana hausa nan

مَحَبَّةٌ مُجَرَّبَةٌ لَيْسَ لَهَا مَثِيلٌ (مُجَرَّبَةٌ صَحِيحَةٌ)

هٰذِهِ مَحَبَّةٌ مُجَرَّبَةٌ مِنَ الذَّخَائِرِ النَّفِيسَةِ الَّتِي جَرَّبْنَاهَا كَثِيرًا، وَهِيَ أَنْ تَتْلُوَ قَوْلَهُ تَعَالَىٰ:
“وَأَلْقَيْتُ عَلَيْكَ مَحَبَّةً مِنِّي وَلِتُصْنَعَ عَلَىٰ عَيْنِي”
عَدَدَ ١٠١ مَرَّةً عَلَىٰ أَيِّ مَشْرُوبٍ أَوْ مَأْكُولٍ أَوْ مَشْمُومٍ، وَتُهْدِيهِ لِمَنْ تُرِيدُ، تَرَىٰ بَعْدَهَا مِنَ الْمَحَبَّةِ الْعَجَبَ الْعُجَابَ، وَجَرِّبْ لِكَيْ تَرَى السِّرَّ.

وَالشَّرْطُ بَعْدَ الْقِرَاءَةِ أَنْ تَنْفُخَ فِي الشَّيْءِ الَّذِي تَقْرَأُ عَلَيْهِ، وَهِيَ فِي أَيِّ وَقْتٍ تُرِيدُ، وَأَهَمُّ شَيْءٍ لَا تَنْفَعُ إِلَّا فِي الْحَلَالِ، وَتَكُونُ عَلَىٰ طَهَارَةِ الْبَدَنِ وَالثِّيَابِ وَالْمَكَانِ.

Muhimmancin Yin Sirri Cikin Halal 

Musulunci ya koyar da muhimmancin soyayya da tausayi tsakanin mutane musamman ma’aurata. Saboda haka duk wani karatu ko addu’a ya kamata a yi shi cikin niyya ta alheri da neman yardar Allah.

Haka kuma malamai suna ƙarfafa mutane su guji duk wani abu da zai iya jawo cutarwa ko yaudara, sannan a riƙa dogaro ga Allah a cikin dukkan al’amura.


Ayar:

وَأَلْقَيْتُ عَلَيْكَ مَحَبَّةً مِنِّي وَلِتُصْنَعَ عَلَىٰ عَيْنِي

na daga cikin ayoyin da mutane da dama ke amfani da su wajen neman ƙauna da karɓuwa. Amma mafi muhimmanci shi ne mutum ya kasance mai kyakkyawar niyya, ya nemi halal, kuma ya dogara ga Allah a cikin dukkan lamuransa.

08109934185

Post a Comment

0 Comments