Posts

Showing posts from January, 2026

Kannywood tana taimakawa Ladidi Fagge ita ce dai taki nitsuwa, Sani candy ya bayyanawa Baana wani sirri akan lamarin.

Image
 

Na kusan aurar da yata ni gashi har yanzu babu aure, har na balla budurcina, martanin Umma Shehu ga Baba Sadiq Cikin Raha.

Image
 

Babbar magana inji Hausawa, Idan baki iya acting ba Kada ki shigo masana'antar kannywood shawara ga masu san fara film.

Image
 

Ramadan Booth na kokarin kafa wani tarihin, yadda yake tattaunawa da tsoffin jaruman Kannywood, abun masu mukamin cikinta suka kasa yi!

 

Ban yafe ba duk wanda na mutu yayi mun kuka, addu'a kawai nake bukata cewar Jamila Nagudu.

 

Maza bazamu kyale ku ba, dole sai mun kulleku da makullin (Mallaka), Rashida Mai Sa'a ta kawo wani sirrin mallaka.

 

Bazan kula mahaukata ba, saboda ni nayi muku nisa martanin Shehi Mai Tajil-Izza Zuwaga Usman Mai Dubun Isa da yaranshi.

 

Shin Lokacin da kuke zuwa Abuja (Yan shi'a) A kashe ku, kuma ku kashe hakan ya zamo muku mafita wajen futo da maulanku, Martanin Fatima ta Batul.

 

Yawancin yan ta'addan Nigeria yan Tijjaniyya ne saboda da wuya a jikin bindigarsu baka ga hoton inyass ba Cewar Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna.

 

Shedan yasha yin shigar Ibnu taimiyya, yaje ya bawa almajiransa fatawa cewar Shahararren Malamin addini Sheikh Muhammad Auwal Albanin Zaria (RH).

 

An fasa auren wata yar Tiktok ranar daurin auren saboda wani bidiyon tsaraicin data turawa tsohon saurayinta cewar Aminu J Town

 

A da ne nake yaron ali nuhu kamun ya samu wannan matsayin amma yanzu ni bansan halin da nake ciki ba a wajen shi

 

Yan Iska da mahaukata sune suka nada Dauda Kahutu Rarara Sarkin Wakar Kasar Hausa inji Aminu Bagwai Mai wakar Badariyya

Image
 

Maganar da nayi akan dan yayata yayi mun ciki karya na keyi, yaudara akayi kuma a lokacin ina fama da larurar tabin hankali

 

Laifina a wajen wasu yan Tijjaniyya shine nace Inyass ba Allah bane, bayan basu san ni nafisu son shehu inyass din ba.

 

Abune da ya kamata kwankwaso ya bar Abba yayi mulkinsa yadda yakeso, daman amfanin ubangida kawai yayi maka dalilin cin zabe ne.

 

Cin amana ce ta lalata kyakyawar mu'amala dake tsakanin Hamisu Breaker da Isah Ayagi, Kannywood news ta gano gaskiyar batu.

Image
 

Na kashe kudade sosai wajen tallata Tinubu da Kashim saboda haka Ali Nuhu da Rarara kusa baki nima na amfana cewar Musa Mai Sana'a.

 

Bama bukatar hoda ko jan baki kyan mu "Natural" ne cewar jaruma Fatima Hussein

 

Mawaki a masana'antar Kannywood, Sani Ahmad Yayi mummunar hadari.

Har yau a gidan mu nake, bariki bai sa nabar gidan iyayena ba, domin munada tarbiya da mutunci.

 

Ban san macen da bata son irin jikina ba, sai dai idan bata samu ba.

 

Ana yi mun barazana da rayuwata saboda na fadi gaskiya akan film, shin ana karya da rashin lafiya ne.

 

Malam Jamil Yaja Hankalin Ali Jita Akan Tambayar da yama Baban Chinedu Akan Waka

 

Tsohon dan Kannywood ne, Nayi mamakin yadda kungiyar izala ta dauke shi da kima, cewar Abulfatahi

 

Koda wasa bana bawa mace shawarar ta shiga harkar film, cewar tsohuwar jaruma Hafsat Iliyasu Mandawari.

Image
 

Nabar harkar film, shekarata 20 babu abunda ya tsinana mun, a taimaka mun ina fama da ciwon suga da hawan jini cewar Sabuwa Dadin Kowa.

Image
 

Anyi ba dadi tsakanin Rahama Sa'idu da masoyanta, saboda wani bidiyon rufaidanta da ta saki.

Image
 

Har dan Boko Haram an samu a Kannywood saboda yadda ta zama a yanzu cewar Jarumi Isa A Isa.

Image
 

A gaggauce Ladidi Tubeless tayiwa Kyauta Dillaliya martani akan wani furuci da tayi na cewa ana cire musu kudi.