Posts
Showing posts from December, 2025
Duk wanda yake neman mace ta gari wallahi gani cewar sananniyar yar tiktok Khadija Mai bakin kidd
- Get link
- X
- Other Apps
Wallahi Adam A Zango Shehu Ibrahim Inyass ne, saboda shehu da kansa yazo ya fadamun a mafarki.
- Get link
- X
- Other Apps
Wani bidiyon da Mallam Ibrahim Shahrukh khan ya sake ya jawo cece-kucen da har saida yan sanda suka saka baki.
- Get link
- X
- Other Apps
Kabi a hankali minastan tsaro na harkokin waje, Bayan harin Trump a Nigeria, Ashe Kune Makiyan Mu
- Get link
- X
- Other Apps
Matatar man Aliko Dangote Trumph yake hari, saboda tun shekarun baya akayi yarjejeniya.
- Get link
- X
- Other Apps
Tunda Maijidda take bata taba sabawa umarni na ba, cewar mahaifin marigayiya Fulanin labarina
- Get link
- X
- Other Apps
Mutane sunfi san abun batsa, amma suna karyar su basa so, cewar Soja Boy bayan da bidiyon shi ya samu makallata har dubu dari 100k
- Get link
- X
- Other Apps
Tun shekarun baya, Zakzaky ya gano Amurka zata kawo wa Nigeria hari, gashi kuma ya faru.
- Get link
- X
- Other Apps
Hadiza Gabon tamun tonon silili a shirinta kuma bata taba yiwa wani jarumi ko jaruma hakan ba.
- Get link
- X
- Other Apps
Zahra daimon ta magantu akan masu zargin ta haihu acikin wani sabon bidiyon da ta saki jiya.
- Get link
- X
- Other Apps
Allah Mai Iko: Bilal Villah yasha jifa lokacin da yake gabatar da wasa a jahar Zamfara Gusau.
- Get link
- X
- Other Apps
Adduar malamin Hamisu breaker ne ya kama shafa wali kuma ya kamata yayiwa malamin sallama mai kyau.
- Get link
- X
- Other Apps
Martanin Wasila Ismail Vice President na Kannywood Family akan bikin Yar gidan Hafsat Idris ya bada mamaki.
- Get link
- X
- Other Apps
Duk duniya idan kana neman daukaka dole sai kazo kano, indai kai dan Arewa ne, cewar Ado Ahmad Gidan Dabino (MON).
- Get link
- X
- Other Apps
Yakubu Producer ya bayyana irin wulakancin da aka yiwa yan Kannywood a bikin yar Hafsat Idris Barauniya
- Get link
- X
- Other Apps
Bazan sake yin wani auren ba, miji daya ya ishe ni cewar Uwar gidan tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari.
- Get link
- X
- Other Apps
Miji ÆŠaya Ya Isa: ZabIn Aisha Buhari na Hikima Don Sabon Shafi a Rayuwa A ranar 15 ga Disamba, 2025, a Fadar Gwamnati da ke Abuja, an shaida wani muhimmin lokaci yayin Æ™addamar da littafin tarihin rayuwa mai shafi 600 mai taken Daga Soja Zuwa Dan Siyasa: Gadon Muhammadu Buhari, wanda Dr. Charles Omole ya rubuta. A yayin taron tunawa da marigayi tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a ranar 13 ga Yuli, 2025, a birnin London yana da shekaru 82, matarsa kuma tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta bayyana wani muhimmin ra’ayi game da makomarta. A cewar abin da littafin ya kawo, Aisha Buhari ta faÉ—a kai tsaye cewa: “Ba zan sake aure ba,” kamar yadda ta faÉ—a ba tare da wata shakka ba. Wannan ba hukunci ne na addini ko al’ada ba, illa dai shawara ce ta hankali da tunani: tana da jikoki, kuma miji É—aya ya riga ya isheta. Wannan kalami ya bazu a kafafen yaÉ—a labarai na Najeriya kamar Punch, Tribune, Legit.ng da shafin Linda Ikeji, inda ya ja hankalin j...
Babban abun dana sanin da zuwan Cardi B kasar Saudiyya ya jawo, harda yan Izalar Nigeria.
- Get link
- X
- Other Apps
Naziru Sarkin Waka ya bayyana gaskiya kan cece-kucen da akeyi akan wata magana ake zargin ya fada akan nadin sarautar Dauda Kahutu Rarara.
- Get link
- X
- Other Apps
Duk sanda na tashi cikin dare sai na tsinewa Buhari cewar matar sheikh Ibrahim Zazzaky shugaban darikar shi'a na Africa.
- Get link
- X
- Other Apps
Innalillahi wani matashi ya tona asirin tsohon gobnan Zamfara Bello Matawalle akan daukar nauyin yan ta'adda.
- Get link
- X
- Other Apps
Ko me yake faruwa tsakanin jaruma Ladidi tubeless da kamfanin UPS, Bayan safarar kayan da tayi kasar waje
- Get link
- X
- Other Apps
Halin da jaruma Fati Karishma ta shiga ya bawa mutane dayawa tsoro a masana'antar kannywood.
- Get link
- X
- Other Apps
Kwarai da gaske zan iya tallata giya idan aka bani in tallata, Saboda halin da kasar mu take ciki a yanzu.
- Get link
- X
- Other Apps
Bana bawa kowa shawarar ya shiga harkar film, zamanki a gida yafi miki cewar wata jaruma Amira S Mommy.
- Get link
- X
- Other Apps
Masoyan jaruma Mansura Isah sun fusata duk da futo ta kare kanta, da kuma Alakar dake tsakanin ta da Ahmed Musa.
- Get link
- X
- Other Apps
Ko meyasa Malam Tsalha ya yarda yayi irin wannan bidiyon da Khairat Nijar har ya jawo mutane suketa cece-kuce
- Get link
- X
- Other Apps
Kan-ta-waye yadda Mallam Kabiru Nakwango ya taimaki wani producer bayan ya sayar da gidan shi ya shigo da kudin film.
- Get link
- X
- Other Apps
Yadda aka daura auren G Fresh da Mimi a jahar gombe cikakken bidiyo da ya bawa mutane mamaki.
- Get link
- X
- Other Apps
Duniya Juyi-Juyi Sadiya Haruna ta futo ta bada hakuri akan wani abunda ya faru, Jama'a sunyi mamaki.
- Get link
- X
- Other Apps