Ina cikin wani hali, kiristoci sun saka ni a gaba, saboda kira da nakeyi akan a shigo musulunci

 


Adam ashaka sannan dan da'awa wanda ke kira akan a shiga addinin Musulunci ya bayyana hakan tun bayan da wasu daga cikin yan kungiyar addinin kirista ke yi masa barazana akan abunda yakeyi.


Duk da kasancewar shi lamarin su ya bashi tsoro inda yace babu haka a tsarin ko wanne addini kowa yanada damar yin kira akan duk addinin da yakeso ya kira wani akai matsawar bai ci mutuncin wani ko addinin wasu ba.

Sai dai duk da kiristoci sun san da hakan bai hanasu zage zage da turo kasa tsinuwa da kuma barazana akan rayuwarsa ba, wanda hakan bai kamata ba

Ga abunda ya fada da kanshi:

Yan Uwa musulmai ku tayani da addu'a Christians ✝️  Sun Sani a gaba daga jiya Zuwa yau kawai naga videos Sunfi goma a kaina wasu na Zagi wasu na tsinuwa ban San laifin da nayi musu ba Duk abunda nake fada a BIBLE ina kawo Hujja Wallhi Soyayya Ce tasa Nake kiran Yan uwa Christians zuwa ga addinin Musulunci don bana SON Su mutu basuyi imani da Manzon ALLAH ba Su Shiga Wuta meye laifina jama'a Soyayya ya na kokarin komawa kiyayya ALLAH Kashir yi Yan uwan mu Christians  ✝️  Su yadda da annabi binka abun kaunar ka abun Alfarin mu masoyin Mu PROPHET MUHAMMAD

Adam Ashaka


Ga hoton nan:



Comments