Tonon Silili: Kalou Dan Batsari Ya Bayyana Wa Duniya Irin Butulcin Da Jaruma Rayya Tayi Masa.
Wani a bun mamaki dan batsari ya futo ya bayyanawa duniya kalar cin amanar da jaruma rayya tayi masa.
Hakan ya faru ne bayan jarumi ayatullahi tage yayi posting din hoton shi da jarumar inda shi dan batsari ya biyo shi har comments ya ke ce masa meya hadaka da wannan yar cin amanar hakan ya saka ayatullahi tage yayi masa tambaya akan meta faru me ya shiga tsakaninsu, inda shi kuma dan batsari ya ci gaba da bayanin cewa ai rayya tun kafun ta zama haka idan tazo garin katsina shine yake yi mata goma na arziki babu abunda baya mata amma daga lokacin da tasamu daukaka ta fara yi masa wasu halaye wanda yakai ga ya kirata tayi masa wani film haka ta wanke kafarta tace bazata yi ba kuma babu irin cin mutuncin da batayi masa ba ta nuna masa ita ba yar babban gida bace
Kamar yadda kuke gani a hoton kasa
Wannan labarin zai iya zama sharri yayi mata zai kuma iya zama gaskiya ne tunda mun tuntube shi domin ya bamu hujjojin shi amma har yau bai duba saqon mu ba, sai dai tabbas mun sanshi da rayya sosai.
Kalli cikakken bidiyon.


Comments
Post a Comment