Mutane sunyi ta zage zage akan abunda tsohuwar matar da g fresh zai aura tayi.

 

Bidiyon alpha charles da ya jawo ce-ce-ku-ce.


Jama'a dayawa suna ganin hakan cin mutunci ne ko tayi hakan ne dan ta bawa g fresh haushi kamar yadda yayi mata yaje auri wata sai dai jama'a dayawa basu nuna mata goyon baya ba kamar yadda suka nuna goyon baya akan auren G fresh, wasu ma suna cewa kome zatayi bazata taba bawa g fresh haushi ba saboda shi baya saka tension na wani a ranshi kuma karamin aikin shi ne taga yayi posting din abunda tayi.

Comments