Mawakin ya bayyanawa duniya cewa nan gaba 2027 yan kannywood bazasu taimakawa wani dan majalisar dokoki na kwankwasiyya ba saboda sunci amanar su kamar yadda kuke gani a hoto inda yasha Alwashin sai sun kai su kasa wanwar.
INNALILLAHI: bidiyon yadda garzali miko yake rawa da wata yarinya.
Kalli bidiyon yadda naziru sarkin waka yake jan baki
0 Comments